Labarai

Labarai

Gwamnan Sakkwato ya kara wa ciyamomi wa’adin mulki

Rashin bayyana tsawon wa’adin da aka kara wa ciyamo a Jihar Sakkwato ya haifar da surutai

Ba za mu karbi N100,000 a matsayin mafi karancin albashi ba —NLC

Kungiyar Kwadago na jiran abin da Tinubu zai yi kan sabon mafi karancin albashi

Kebbi ta rasa mahajjaci na uku a Saudiyya

Mutum na uku a cikin maniyyatan Jihar Kebbi ya rasu kwanaki uku kafin fara aikin Hajji a kasar Saudiyya.

’Yan bindiga sun hallaka sama da mutum 50 a Katsina 

Maharan sun dinha harbi kan mai uwa da wabi a ƙauyen.

’Yan jarida sun kaurace wa gwamantin Kano

Ƙungiyar ta koka kan yadda ta ce gwamnatin jihar na cin zarafin ‘yan jarida a jihar.