Labarai

Labarai

An sa ranar fara kwaso alhazan Najeriya daga Saudiyya

Za a fara kwaso alhazan Najeriya daga Saudiyya a ranar 22 ga watan na Yuni, 2024.

’Yan ta’adda sun kai wa sojoji hari a Edo

daya daga cikin sojojin yana cikin halin rai-kwakwai-mutu-kwakwai, sauran biyu kuma samu munanan raunuka.

Hajji: Gwamnatin Kano ta kafa cibiyar lafiya a Makkah

Kano ce kaɗai jihar da NAHCON ta amincewa kafa cibiyar lafiya ga maniyyanta.

Saudiyya ta cafke maniyyata 300,000 marasa takardun aikin hajji

Hukumar ta ce duk mutumin da aka kama ya aikata wannan laifi za ta tasa ƙeyarsa zuwa gidan yari.

Sallah: Ɗan majalisa ya raba raguna 3000 da 250m a Zamfara 

Ɗan majalisar ya buƙaci ɗaukacin Musulmi su dage da yi wa Najeriya addu’a.