Labarai

Labarai

Kotu ta ƙi ba da belin El-Rufai

ICPC ta ce bayar da belin El-Rufai na iya kawo tsaiko a binciken da suke ci gaba da gudanarwa.

Ana zargin jami’in NYSC da sanadiyar mutuwar ’yar bautar ƙasa wajen zubar da ciki

Mai Shari’a A.K. Araba wadda ta jagoranci zaman kotun, ta amince da buƙatar beli kan kuɗi N500,000 tare gindaya sharuɗɗa biyu.

Kotu ta ɗaure tsohon Akanta-Janar shekaru 72 kan badaƙalar N868m

Kotun ta ce wanda ake tuhumar ya mayar da sama da Naira miliyan 200 daga cikin kuɗaɗen da aka sace yayin bincike.

BUK ta kori ɗalibai 171 kan amfani da takardun bogi

An kori wani ɗalibi bayan an same shi da laifin kai hari ga masu lura da ɗalibai a lokacin jarabawa.

’Yan Najeriya na fuskantar ƙuncin rayuwa saboda tsadar man fetur

A Kano, farashin ya kai har N1,390, inda wasu mazauna suka ce ana karɓar har N4,000 kan tafiyar da a baya ba ta wuce N1,000 ba.