’Yan sanda sun kama ɓarayi 6, sun ƙwato motoci 5 a Kaduna
Kakakin ya ce rundunar na ci gaba da yin bincike a kan waɗanda ake zargin.
Labarai
Kakakin ya ce rundunar na ci gaba da yin bincike a kan waɗanda ake zargin.
Kansilan ya ce zai ci gaba da bayar da wannan tallafi ko ba ya riƙe da kujerar siyasa.
Mahukuntan sun sanar da tsaurara dokoki ciki har da zaman yari ga duk wanda aka samu da aikata wannan laifi.
Gwamnan ya ayyana dokar ta ɓaci kan harkar ilimi a jihar.
Hukumar ta gardaɗi kananan hukumomin kan ɗaukar matakan da suka dace.