Za a kashe N3.9bn don biya wa ɗaliban Kano kuɗin jarrabawar NECO da NBAIS
An ƙara yawan ɗaliban da gwamnatin ke biya wa daga kaso 34 zuwa kaso 83 a jarrabawar NECO.
Labarai
An ƙara yawan ɗaliban da gwamnatin ke biya wa daga kaso 34 zuwa kaso 83 a jarrabawar NECO.
Mutum biyu da ake zargi sun haɗiye kunshi dari dari na hodar iblis din.
An fara sauraron shari’ar cikin tsauraran matakan tsaro
Gwamnatin Gombe za ta fara tantance makarantun Tsangaya da ba wa almajiran jihar katin shaida a kokarinta na kawo sauyi a bangaren karatun allo
Gwamnan Kano Abba Yusuf ya raba wa mata da mata 465 da ke sana’ar talla a kan tituna tallafin Naira dubu hamsin-hamsin.