Labarai

Labarai

Ba mu janye yajin aiki ba —NLC

NLC ta ce yajin aikin zai ci gaba sai idan ta zauna da sauran bangarorinta sun amince da sassautawa ko janye shi

Tsohuwar matar wani alkali ta kashe shi a Kebbi

Kotu ta yanke hukuncin rataya ga tsohuwar matar wani alkali kan laifin hallaka shi.

Katse lantarkin Najeriya: NLC da kamfanin TCN sun sa zare

NLC ta karyata zargin da TCN ya yi wa jami’an kungiyar na dukan ma’aikata a tashoshin lantarki

Karin albashi: Nan gaba za mu sanar da matsayarmu kan yajin aiki —NLC

Nan gaba kungiyar kwadago za ta zauna da rassanta don daukar matsaya kan janye yajin aiki bayan gwamnati ta yi alkawarin kara mafi karancin albashi ya

Chelsea ta naɗa Maresca a matsayin sabon kocinta

Maresca ya zama kocin Chelsea na shida bayan da aka yi wa ƙungiyar garambawul.