Labarai

Labarai

Zulum ya sake ziyartar waɗanda harin Ngoshe ya rutsa da su

Zulum ya ce ana ci gaba da ƙoƙarin ceto mutanen da har yanzu suke hannun ’yan ta’adda.

Matatar Dangote ta ƙara farashin man fetur karo na biyar a watan Maris

Sabon farashin ya fara aiki daga tsakar daren ranar 21 ga Maris, kamar yadda sanarwar da matatar ta aika wa ’yan kasuwa.

Uromi: Shekara guda bayan kisan mafarauta, Gwamnatin Kano ta tallafa wa iyalansu

Gwamnatin ta ce nan ba da jimawa ba gwamnatin Edo za ta biya diyyar waɗanda suka rasu.

Yara biyu sun mutu bayan an yi musu allurar rigakafi a Kebbi

Mahaifin yaran ya zargi likitocin asibitin da laifin mutuwar ‘ya’yansa, inda ya buƙaci gwamnati ta gudanar da cikakken bincike.

Sallah: Gwamnan Gombe ya buƙaci Musulmi su yi wa Najeriya addu’ar samun zaman lafiya

Gwamnan ya jaddada muhimmancin zaman lafiya wajen ci gaban ƙasa.