Labarai

Labarai

ISWAP Ta Kashe Masunta 15 A Borno

’Yan ta’addar sun mamaye yankin ne dauke da makamai, suka tattaro masuntan suka jera su kafin su bude musu wuta.

An kama ɗan bindiga, an kwato kuɗin fansa a Kaduna

Rundunar ta ce an miƙa wanda ake zargin zuwa sashen binciken manyan laifuka na jihar.

Tsare-tsaren Tinubu Da Suka Gigita ’Yan Najeriya a Shekara 1

A shekara ɗaya gwamnatin Tinubu Bola ta bullo da tsare-tsare sannan ta dauki wasu matakai suka haifar da ce-ce-ku-ce a Najeriya.

Ya kamata Tinubu ya rage farashin fetur da abinci —Ameh Ebute

Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa ya buƙaci a sauya farashin man fetur da na abinci

Manyan ’Yan Siyasa 10 Da Aka Daina Jin Duriyarsu

Duk da shuhura da karfin fada a ji da suka samu a baya, yanzu an daina jin duriyarsu