Labarai

Labarai

A Rushe Hukumar Zaben Jihohi —Ministan Shari’a

Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya kuma Ministan Shari’a, Lateef Fagbemi, ya bukaci a asoke Hukumar Zaben Jihohi (SIECs). Ya ce, mayar da ayyukansu ga hu

’Yan Sanda Sun Kama Sojoji 4 Kan Fashi Da Makami

Sojojin sun bar wurinsu sun je wata jihar yin harkallar da suka fada a hannun ’yan sanda

Jarumar Kannywood Fati Slow ta rasu

Allah Ya yi wa tsohuwar jarumar Kannywood, Fati Slow Motion, rasuwa a kasar waje

Buratai ya bukaci sojoji su gaggauta murkushe ’yan ta’addanci

Buratai ya kara kira a gare su da su kokarta su muttsike matsalar, kar ta samu gindin zama kamar yadda aka gani a kasashen Sri Lanka da Columbia.

Jiragen dakon kaya tsakanin Najeriya da Saudiyya za su dawo aiki —Keyamo

Ministan jiragen sama ya ce kamfanin Air Nigeria da gwamnatin Buhari ta kafa damfara ce