Kotu ta haramta kiran Aminu Ado Bayero Sarkin Kano
Kotun ta hana Aminu Ado Bayero da sauran sarakunan da aka tube gabatar da kansu a matsayin sarakunan jihar Kano.
Labarai
Kotun ta hana Aminu Ado Bayero da sauran sarakunan da aka tube gabatar da kansu a matsayin sarakunan jihar Kano.
Tuni aka kai waɗanda suka ji rauni babban asibitin Dutse, domin yi musu magani.
Maniyyata aikin Hajji daga Najeriya da ke tafiya da goro na janyo tsaiko wurin tantance su idan sun isa kasa mai tsarki
Jirgin dauke da sahun farko na maniyyata 378 daga Jihar Borno ya tashi daga filin jirgi na Maiduguri zuwa birnin Madina na kasar Saudiyya.
Wani yaro dan shekara 17 zai yi zaman gidan yarin shekaru 14 saboda cin lalata wata dalibar kwalejin ilimi. Wata babbar kotun jihar Ondo da ke zamant