Labarai

Labarai

Sallah: FRSC ta haramta wa ƙananan yara tuƙi a Gombe

Hukumar ta ce ba za ta lamunci barin yara ƙananan yara suna tuƙi ba.

’Yan bindiga sun kashe ’yan sanda 3 da mutum 5 a Taraba

Mazauna yankin sun ce maharan sun tilasta musu barin muhallansu.

Salla: Abba ya bai wa gidajen yari 13 kyautar shanu 14 da buhun shinkafa 82 a Kano

Gwamnatin ta ƙudiri aniyar ci gaba da tallafa wa walwalar fursunoni.

An kashe manyan Kwamandojin Boko Haram 3 a Borno

Sojojin sun ce, an kashe ‘yan ta’adda sama da 80 a lokacin fafatawar.

EFCC ta kama mutum uku da ake zargi da haƙar zinare a Borno

A cewar hukumar EFCC, zargin da ake yi musu na haƙar zinare ba bisa ƙa’ida ba yana haifar da rashin tsaro da lalata muhalli a jihar.