Labarai

Labarai

’Yan Boko Haram 119 Sun Mika Wuya Cikin wata 1 —MNJTF

Wani kwamandan Boko Haram Adamu Muhammad da wasu mayakansa biyar sun mika wuya ga sojojin a Monguno da ke Jihar Borno a ranar Alhamis. Babban jami’in

Ana zargin ’yan Najeriya da satar N720m a wurin aikinsu

Sallamar ’yan Najeriya daga kamfanin ya haddasa rikici tsakaninsa da kungiyar ma’aikatan jiragen saman Najeriya

Yadda ake bikin mika wa Muhammadu Sanusi II takardar aiki

Sanusi II zai jagoranci Sallar Juma’a a masallacin fadarsa da ke Kofar Kudu

An yanke wa barayin waya hukuncin rataya

Wasu matasa biyu za su fuskanci hukuncin kisa ta hanyar rataya saboda kwacen waya

Liki A Wajen Biki Ya Sa EFCC Garkame Wata A Gombe

Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arziki kasa (EFCC) ta tsare wata mata da ta yi likin kudi a wurin bikin a Jihar Gombe