Dan Sanda Ya Kama Masu Ba Shi Cin Hancin N400,000 a Borno
DPO ya kama masu safarar miyagun kwayoyi da suka yi masa tayin cin hancin 400,000 bayan ya kama abokin harkarsu
Labarai
DPO ya kama masu safarar miyagun kwayoyi da suka yi masa tayin cin hancin 400,000 bayan ya kama abokin harkarsu
Kotu ta hana gwamnatin Kano da jami’an tsaro amfani da sabuwar dokar masarauntun jihar wadda Gwamna Abba Kabir ya sanya wa hannu a ranar.
Lamarin ya faru ne a lokacin da wasu motoci guda biyu da ke gudu suka yi taho-mu-gama.
An miƙa ‘yan bindigar da aka kama zuwa sashin binciken manyan laifuka na jihar domin gudanar da bincike mai zurfi.
Kotun ta ɗage sauraron ƙarar zuwa ranar 30 ga watan Mayu.