Labarai

Labarai

Kotu ta amince wa Dalibai Musulmi sanya Hijabi a Oyo

Alkali ya soke umarnin haramta wa dalibai sanya hijabi a makarantar Jami’ar Ibadan

CBN Ya Umarci ’Yan Canji Su Sake Rajista

An ba wa masu harkar canji wa’adin wata shida su sake yin rajista domin mallakar lasisin gudanar da harkar

An koro daliban Najeriya da ke karatu a Birtaniya

Tashin Dala ya sa ’yan Najeriya kasa biyan kudin makaranta, lamarin da ya sa aka koro su gida daga Birtaniya

Shaida ya fadi ya mutu ana shari’a cikin kotu

Marigayin ya kasance a gaban kotu domin ba da shaida a wata shari’a da ta shafi abokinsa.

Bayan kwana 20 da hawan Abba mulki muka so a rusa masarautun Kano — Ɗan Majalisa

Mun so a rushe duk masarautun Kano bayan kwanaki 20 da rantsar da Abba Kabir Yusuf.