Labarai

Labarai

Manufofin Gwamnatin Tinubu ne silar taɓarɓarewar rayuwa a Najeriya —ACF

Kullum suna fuskantar matsalar hauhawar farashin kayayyaki da rashin aikin yi.

Mayakan ISWAP sun kashe DPO a Borno

ISWAP ta kutsa cikin New Marte da misalin ƙarfe 7:30 na yammacin ranar Litinin

Mafi karancin albashin 54,000 raunin hankali ne —’Yan kwadago

Kungiyar kwadago ta kekashe kasa cewa N615,000 ne za ta amince da shi a matsayin mafi karancin albashi, don haka tayin N54,000 wasa da hankali ne

Gwamnati ta gabatar da N54,000 a matsayin sabon mafi ƙarancin albashi

A yanzu gwamnatin tarayya ta gabatar da ƙudirin Naira 54,000,

Yakin aiki: Ba gudu ba ja da baya —Kungiyoyin Kwadago

Mambobin gamayyar kungiyoyin Ƙwadago ta Najeriya sun sake jaddada cewa ba za su ci gaba da lamuntar jan kafa wurin tabbatar da mafi ƙarancin albashi b