Labarai

Labarai

Tinubu ya jajanta mutuwar wadanda aka cinna wa wuta a masallaci a Kano

Tinubu ya bai wa jami’an tsaro umarnin gudanar da bincike, domin matashin ya girbi abin da ya shuka.

Hayaƙin janareta ya kashe dalibai 7 a Bayelsa

Ma’aikatan da ke cikin ɗakin suna yin aiki har tsakar dare, bayan sun kunna janareta saboda rashin wutar lantarki.

Majalisar Kano za ta yi wa dokar masaratu gyaran fuska

An dai jima magoya bayan siyasar Kwankwasiyya suna neman a dawo da Sarkin Kano na 14, Muhammadu Sanusi II kan kujerar Sarkin Kano

Masu Albashin 7,000 A Borno Ta Bayan Fage Suka Sami Aiki

Shugaban Kungiyar Malamai ta Najeriya (NUT) reshen Borno, Kwamred Garba Zali, ya bayyana damuwarsa kan yadda ake biyan wasu malamai albashin N7,000 a

’Yan bindiga sun shiga hannu wurin ba wa sojoji cin hanci a Taraba

Masu garkuwa da mutane da ake neman su ruwa a jallo sun yi wa sojoji tayin cin hancin miliyoyin Naira, amma sojoji suka damke su