Labarai

Labarai

Tinubu ya miƙa ta’aziyyar rasuwar Babban Hafsan Sojin Ƙasa, Lagbaja

Babban Hafsan Rundunar Sojin Kasa ta Nijeriya, Laftanar- Janar Taoreed Lagbaja, wanda ya zama shugaban rundunar a ranar 19 ga watan Yuni, 2023 ya rasu

Fyaɗe ya yi sanadin mutuwar ‘yar shekara biyu a Bauchi

Rundunar ‘yan sandan Jihar Bauchi ta bayyana cewa, an yi wa wata yarinya ’yar shekara biyu fyaɗe har lahira a Ƙaramar Hukumar Ningi ta Jihar Bauchi. J

Jami’an NDLEA sun kashe ɗalibin sakandire a Filato

An gargaɗi matasan yankin da su kaucewa ɗaukar doka a hannu har zuwa lokacin da shari’a za ta yi aiki a kan lamarin.

‘Yan Siyasa: Dole ne a daina sayen ƙuri’u – Abdulsalami

Abdulsalami ya buƙaci ‘yan takarar gwamna da su amince da sakamakon zaɓen matuƙar an yi zaɓe cikin gaskiya

‘Yan Nijeriya miliyan 33 na iya fuskantar ƙarancin abinci a shekarar 2025 – Rahoto

Daga cikinsu, miliyan 3.8 na zaune a jihohin Arewa maso Gabas – adadin da aka yi hasashen zai haura miliyan 5 nan da shekara ta 2025.