Labarai

Labarai

Masu Albashin 7,000 A Borno Ta Bayan Fage Suka Sami Aiki

Shugaban Kungiyar Malamai ta Najeriya (NUT) reshen Borno, Kwamred Garba Zali, ya bayyana damuwarsa kan yadda ake biyan wasu malamai albashin N7,000 a

’Yan bindiga sun shiga hannu wurin ba wa sojoji cin hanci a Taraba

Masu garkuwa da mutane da ake neman su ruwa a jallo sun yi wa sojoji tayin cin hancin miliyoyin Naira, amma sojoji suka damke su

Mahara sun kashe mutane 40 a Filato

Wadanda aka kashe sun hada da ’yan banga a kauyen Zurak da ke Gundumar Bashar a Karamar Hukumar Wase.

Sojoji Sun Hallaka ’Yan Bindiga 7 Sun Kwato Makamai A Kaduna

Rundunar Sojin Najeriya ta daya da ke jihar Kaduna, ta ce dakarunta sun kashe wasu ’yan bindiga guda bakwai. Rundunar ta ce ta yi nasarar kwato makama

An Sace Mutane 20 A Abuja

Mutum daya na samun kulawa a asibiti sakamakon raunin harbi a yayin musayar wuta