Labarai

Labarai

An yi wa asibiti tarar N500,000 kan karyar aiki a Kano

An kama asibitin da laifin neman a biya shi kudaden ayyukan da bai gudanar ba.

Kotu ta tura wanda ya kona masallata a Kano zuwa gidan yari

Shafi’u ya amsa laifinsa a gaban alkali, amma dage shari’ar zuwa ranar 31 ga watan nan na Mayu, 2024

Watsi da mara lafiya: Kungiyar Likitoci ta fusata kan dakatar da likita a Kano

kungiyar NMA ta ce kamata ya yi a mayar da hankali wajen kula da halin da fannin lafiyar ke ciki da inganta hakkokin ma’aikatan bangaren

Hatsari ya ritsa da ayarin motocin Gwamnan Delta

Mutum biyu sun tsallake rijiya da baya a hatsarin motocin Gwamnan Delta a hanyarsa ta dawowa daga wani taro.

EFCC na taimaka wa masu laifi —Oba na Benin

“Ana zargin maganar wanda ya fi cika wa jami’an aljihu da kudi suke ji