Labarai

Labarai

’Yan Sanda Sun ragargaza ’yan ta’adda a Kaduna

’Yan sanda sun yi nasarar ragargazar masu satar mutane a kauyen Kuriga da ke Karamar Hukumar Chikun a Jihar Kaduna.  ’Yan sandan sun hallaka biyu daga

An ceto mutane 386 bayan shekaru 10 a hannun Boko Haram

Sojoji sun fararen hula 386 daga Dajin Sambisa, bayan Boko Haram ta sace su kimanin shekaru goma da suka gabata.

An sace iyalan Jami’in Kwastom a Abuja

Wasu ’yan ta’adda sun sace matar wani jami’in hukumar kwastom da ‘ya’yansa uku da wani kaninsa a gidansu da ke unguwar Shagari

Rashin Tsaro: Tsoffin gwamnonin Zamfara sun yi taron sirri

Matawalle ya bayyana wa sauran tsoffin gwamnonin aniyarsa ta yin aiki tare da su domin kawo karshen ayyukan ’yan bindaga a jihar Zamfara

CBN ya soke harajin tura kudi ta intanet

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya dakatar da karbar harajin tura kudi ta intanet.