Labarai

Labarai

Shugaban kasar Iran ya rasu a hatsarin jirgin sama

Shugaba Iran Ebrahim Raisi tare da Ministan Harkokin Waje Hossein Amirabdollahian sun mutu sakamakon hatsarin helikwafta a kan iyakar kasarsu da Azrab

Harin Masallacin Kano ya bar marayu 100, mata 13 sun shiga takaba

Wata matar aure ta rasa danta da mijinta da dan uwanta a harin Masallacin Larabar Abasawa

Ta’addancin ’yan bindiga ya ragu da kashi 70 a Katsina — Dikko Radda

Lokaci ya yi da ya kamata a samu ’yan sandan jihohi da za su shiga yaƙin da ake yi da matsalar tsaro a ƙasar.

Kashi 28.5 na Kanawa na fama da hawan jini — Kwamishinan Lafiya

A duk Nijeriya cutar hawan jini ta fi ƙamari a tsakanin al’umma Jihar Kano.

An ƙaddamar da gidan rediyon EFCC mai yaƙi da labaran ƙarya

Gwamnatin Tarayya da EFCC sun ɗaura ɗamarar yaƙi da labaran ƙarya a Nijeriya.