Labarai

Labarai

Dillalan shanu sun yi zanga-zangar lumana a Filato

Dillalan shanu a Kasuwar Kara da ke garin Bukuru a Jihar Filato sun yi zanga-zangar lumana kan shirin canza musu matsuguni daga wurin da kasuwar take

Bala’in da matan da ’yan Bindiga suka koro ke ciki a Neja

Gamayyar Kungiyoyin Matasan Jihar Neja ta Arewa sun ce matan da aka karkashe mazansu da kuma ’yan matan da aka kashe musu iyaye daga ƙauyuka sama da 8

Shafin karbar rancen karatu zai fara aiki ranar Juma’a —Gwamnati

Juma’a 24 ga watan nan na Mayu, 2024 shafin karbar rancen karatu ga daliban Najeriya zai fara aiki

Yadda rashin tsaro ke hana yin noma a Arewa

Manyan manoma da ke noma mai tarin yawa ba domin bukatar cikin gidansu kadai ba sun fara hakura da sana’ar a Arewacin Najeriya saboda matsalar r

An kashe shugaban masana’antar bom na kungiyar ISWAP

Muhammadu ya gamu da ajalinsa ne a lokacin da yake jagorantar wani taron hada ababen fashewa na ISWAP