Labarai

Labarai

‘Yan Boko Haram da ISWAP 47 sun miƙa wuya a Borno

Waɗanda suka miƙa wuyan sun haɗa da maza bakwai, mata tara da yara 31.

Hisbah Ta Haramta Wa Maza Yin DJ A Tarukan Mata a Kano

Sheikh Daurawa ya ce yin hakan ya zama dole don rage cakuɗuwar maza da mata a wuraren bukukuwa

Za a gurfanar da Nuhu Ribadu a gaban Majalisa

Majalisa za ta gayyaci mashawarcin shugaban kasa kan al’amuran tsaro Malam Nuhu Ribadu, saboda lalacewar jiragen Fadar Shugaban Kasa. Shugaban k

Ficewar Nijar, Mali da Burkina Faso Barazana ce —ECOWAS

Kungiyar Raya Tattalin Arzikin Yammacin Afirka (ECOWAS) ta bayyana yunkurin ficewar kasashen Nijar da Chadi da Burkina faso daga cikinta a matsayin mu

Jami’o’in Birtaniya za su fara daukar masu sakamakon jarabawar NECO

Jami’o’in kasar Birtaniya na shirin fara daukar daliban Najeriya masu shaidar jarabawar kammala sakandare ta NECO. Shugaban hukumar shirya jarabawa ta