Labarai

Labarai

Mutum 8 sun rasu, 20 na asibiti bayan an cinna musu wuta a masallaci a Kano

Shaida sun bayyana cewa abin ya shafi kusan kowane gida a garin.

Majalisa amince wa Tinubu ciyo bashin $500m don sayen mitocin lantarki

Tinubu zai ciyo bashin Dala miliyan 500 daga Bankin Duniya don sayo mitocin wutar lantarki ga ’yan Najeriya

Manyan ’yan ta’adda sun kashe juna a Katsina

Moɗi-moɗi ne ya kashe jarumin ɗan sandan nan na garin Dutsinma wanda ya hana su yin rawar gaban hantsi a kwanakin baya.

Matan Gwamnoni sun koka kan shaye-shayen matan aure a Arewa

Kungiyar ta shirya tallafawa mata da kayan koyon sana’o’i irin injinan markaɗe da keken ɗinki.

An ɗage zaɓen ƙananan hukumomin Yobe

Hukumar zaɓen tana bai wa jama’a haƙuri dangane da wannan canjin lokaci da aka samu.