Atiku ya soki tafiyar Tinubu Birtaniya ana tsaka da alhinin harin Maiduguri
Atiku ya ce ya dace Sarki Charles III ya san baƙonsa ya bar wasu sabbin ƙaburbura da matan da ke kuka saboda mutuwar mazajensu.
Labarai
Atiku ya ce ya dace Sarki Charles III ya san baƙonsa ya bar wasu sabbin ƙaburbura da matan da ke kuka saboda mutuwar mazajensu.
Ziyarar dai za ta ɗauki tsawon kwanaki biyu ne, wanda ake sa ran Tinubu zai samu tarba mai kyau.
Kakakin ’yan sandan jihar, Abubakar Sadiq Aliyu, ya ce an samu nasarar cafke mutane uku da ake zargin suna da hannu a harin,
Gwamna Inuwa ya ce babu shakka an kai harin ne da nufin jefa tsoro a zukatan jama’a da kuma kawo cikas ga ƙoƙarin dawo da zaman lafiya a yankin Arewa
Tinubu zai gana da Firaminista Keir Starmer, inda ake sa ran za su tattauna kan faɗaɗa haɗin gwiwa tsakanin ƙasashen biyu.