Labarai

Labarai

So muke EFCC ta ci gaba da binciken Badakalar Matawalle a Zamfara —Matasa

Suna neman a dauko fayil din binciken karamin ministan tsaro, Bello Matawalle, a lokacin da yake gwmanan Zamfara

Ministar Mata Ta Hana Shugaban Majalisar Neja Aurar Da Marayu 100

Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Neja, Barista Abdulmalik Sarkindaji, ya janye aniyarsa ta aurar da marayu 100 a mazabarsa. Shugaban majalisar ya fasa

Daya daga cikin mutanen da aka cinna wa wuta a masallaci a Kano ya rasu

Ana zargin rigimar rabon gado ce ta yi sanadin da matashin ya cinna wa mutane a masallacin a da nufin nuna rashin amincewarsa

Shari’ar Batanci: Abduljabbar ya kori lauyansa

Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara da aka yanke wa hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa laifin yin batanci ga Mazon Allah, ya kori lauyansa

An kama matashin da ya cinna wa mutane wuta a masallaci a Kano

Matashin mai shekaru 38 ya shiga hannun hukuma bayan da ya cinna wa mutane wuta a lokacin da suke sallar asuba a masallaci