Matashi ya cinna wa mutane wuta suna sallar Asuba a masallaci a Kano
Ana tsaka da Sallar Asuba a safiyar Laraba a masallacin ne mutumin ya zuba musu fetur ya kyasta wuta sannan ya kulle su a ciki.
Labarai
Ana tsaka da Sallar Asuba a safiyar Laraba a masallacin ne mutumin ya zuba musu fetur ya kyasta wuta sannan ya kulle su a ciki.
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire JAMB ta fitar da karin sakamakon jarabawar dalibai 36,540, wadanda a baya aka rike. Wannan
Sa’o’i kadan bayan janyewar sojoji ’yan bindiga suka sace kananan yara da mata a kauyen ’Yar-Malamai da ke Karamar Hukumar Faskari
Maniyyata kimanin 65,000 daga Najeriya za su sauke farali a aikin Hajjin 2024
Mahmud Mamman Nur Albarnawy ya mika kansa ga jami’an tsaro