Labarai

Labarai

’Yan bindiga sun kashe mace mai ciki da wasu 10 a Benuwai

Mazauna yankin sun ce ‘yan bindigar sun kai harin ne da yamma inda suka yi ta harbin kan mai uwa da wabi, inda suka kashe mutum 11

An ceto karin daliban jami’ar Kogi 6  

Gwamnatin Kogi ta ce an sake kubutar da wasu dalibai shida daga cikin wadanda aka yi garkuwa da su daga Jami’ar kimiyya da fasaha da ke Osara a

Jami’an DSS sun yi watsi da alkali, sun yi kame a harabar kotu

Jami’an DSS sun yi watsi da gargadin alkali inda suka kai samame harabar Babbar Kotun Jihar Ogun, suka kama wasu mutane da ake tuhuma

Yadda aka kama ‘dan kunar bakin wake’ dauke da bom a banki a Jos

‘Dan kunar bakin waken’ ya nemi bakin ya ba shi Naira miliyan 100, ko ya tayar da bom din da ke jikinsa

Dalibai 24 Aka Sace A Jami’ar Jihar Kogi

Rundunar ’yan sanda da ke Jihar Kogi ta tabbatar da cewa dalibai 24 da aka sace a Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Confluence da ke Osara a Karamar