Labarai

Labarai

Rikicin Daba Ya Yi Ajalin Mutum 3 A Kano

An tabbatar da rasuwar mutane uku a rikicin da ya barke a wurin taron gangi a Kano

Jami’in Kwastam ya kashe kansa a Kano

Iyalan marigayin mai mukamin CSC ne suka sanar cewa ya harbi kansa da bindigarsa a gida

Barayi sun girbe gonakin shinkafa a Taraba

Gungun wasu barayi sun fatattaki masu gadin wasu manyan gonakin shinkafa, suka girbe ta suka yi awon gaba ita a jihar Taraba.

An Kama ’Yar Daba Mai Sa Kayan ’Yan Sanda A Neja

’Yan sanda a jihar Neja sun kama wata da ake zargin ’yar daba ce sanye da kayan sarki. Rundunar ’yan sandan jihar ta ce jami’anta sun kama matar

Kananan Yara ’Yan Yahoo Na Yaudarar Hukumomi Don Bude Asusun Banki –EFCC

Kananan yara da ke shiga harkar Yahoo Boys suna yaudarar jami’an kotu su ba su takardun mallakar asusun banki da lasisin tuki, in ji EFCC