Labarai

Labarai

Karin kudin lantarki: NLC ta rufe ofisoshin NERC

Kungiyar ƙwadago ta rufe ofisoshin Hukumar Wutar Lantarki (NERC) da na kamfanonin rarraba wutar domin nuna adawa da karin kuɗin da aka yi wa ’yan Naje

Kotu ta kama mace mai damfara da sa hannun Abba Kyari

Babbar kotun Abuja da ke zamanta a Gwagwalada ta kama wata mai ’ya’ya biyar da laifin damfarar jama’a ta hanyar amfani da sa hannu irin na tsoho

An daure dan shekara 61 kan shan hodar Iblis a Kano

Wani tsoho da shekara 61 zai yi zaman kaso na tsawon shekaru biyu sakamakon kama shi da hodar ibilis a Kano. Lauya mai kare tsohon ya ce wannan ne kar

An ceto daliban Jami’ar Jihar Kogi da aka sace

Sojoji sun ceto mutane 17 da aka sace a Karamar Hukumar Batsari ta jihar Katsina.

Darajar Naira ta sake samun koma baya

Naira ta zama ta ɗaya a cikin ƙasashe mafi lalacewar darajar kuɗaɗe a watan da ya gabata.