Labarai

Labarai

Mutum 6 sun rasu, 9 sun jikkata a hatsarin mota a Kogi

Kwamandan rundunar ya ja hankalin direbobi da su guji gudun wuce ƙima a manyan hanyoyi.

Gidauniya ta tallafa wa mutum 38 da Naira miliyan 2.35 a Gombe

Gidauniyar ta ce muradinga shi ne tallafa wa marasa galihu a cikin al’umma.

Kotu ta ɗaure mutum 5 kan tone kabari a Gombe

Kotun ta yanke musu hukunci daban-daban.

Sojoji sun halaka shahararren Kwamandan ISWAP a Borno

Majiyar tsaro na cewa, wannan Kwamandan na ISWAP ya shahara wajen kitsa munanan hare-hare, sace-sacen mutane da kuma sa haraji ba bisa ƙa’ida ba ga ma

Ruwan sama ya lalata fiye da gidaje 40 a Kogi

Rahotanni daga yankin a ranar Alhamis sun nuna cewa ruwan saman da ba a yi  tsammani ba a ranakun Talata da Laraba, ya zo ne da guguwa mai ƙarfi wacce