An Ceto Matar Auren Da Boko Haram ta Sace Shekara 11 Da Suka Wuce
Sojoji sun ceto wata uwa da ’ya’yanta mata uku wadda Boko Haram ta yi wa auren dole dan kungiyar
Labarai
Sojoji sun ceto wata uwa da ’ya’yanta mata uku wadda Boko Haram ta yi wa auren dole dan kungiyar
Kotu ta daure wata matar aure ’yar shekara 28 a gidan yari ba tare da zabin biyan tara ba, kan laifin zuwa wa kishiyarta ruwan zafi da gangan a lokac
An kama wani fasto kan zargin lalata da ’yan mata uku a cocinsa da ke Agah a Karamar Hukumar Ilorin ta Kudu a Jihar Kwara. Hukumar tsaro ta Sibil Defe
Taaddancin ’yan bindiga a Kaduna ya tilasta wa gwamantin jihar tunanin hade wasu makarantu guda 359 da ke yankunan da ake yawan samun hare-hare.
Maharan sun ritsa dalibai da ke cikin aji suna shirye-shiryen zana jarbawa a Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kogi (CUSTECH)