Labarai

Labarai

Majalisa ta soke harajin tura kudi ta intanet

Majalisa ta ce babu dalilin kirkiro da wani haraji alhali al’ummar kasa suna cikin matsin rayuwa sakamakon janye tallafin mai da na wutar lantar

Za a koya wa tubabbun ’yan Kalare 20 Sana’a

Wata kungiya mai zaman Kanta mai suna Trive Trek Enterprises Centre da hadin gwiwar Rundunar ’Yan Sandan Gombe da tallafin gwamnatin jihar za su koya

Kotu ta bayar da belin Hadi Sirika da ’yarsa kan N200m

Za a tura su a gidan gyaran hali muddin suka saba wa ɗaya daga cikin sharuɗan beli.

Zargin batanci: Abduljabbar da lauyansa ba su je kotu ba

Sai dai a zaman kotun ba a ga mai kara Abduljabbar Kabara ko kuma lauyansa ba.

Dan shekara 71 ya dirka wa ’yar masu haya a gidansa ciki

Sakamakon gwajin ya nuna ba wannan ne karon farko ba, domin kuwa yarinyar na dauke da cikin makonni shida