Labarai

Labarai

Yau EFCC za ta gurfanar da Hadi Sirika kan zargin N2.7bn

Cikin waɗanda ake zargin har da diyarsa Fatima kan badaƙalar kwangilar Naira biliyan 2.7.

Majalisa Ta Yi Watsi Da Kudurin Hana Bankuna Cirar 0.5%

Shugaban Majalisar taka burki ga kudurin neman soke cirar haraji daga masu tura kudi ta intanet

’Yan banga sun kashe ‘yan uwan juna biyu a Ribas

‘Yan bangar sun zargi mutanen biyu da ta’adar garkuwa da mutane.

Majalisar Kaduna ta binciki Kwamishinonin El-Rufai

Kwamitin ya yi wa wasu Kwamishinoni da suka yi aiki da tsohon Gwamna Nasir El-Rufai tambayoyi.

Uwa ta kai karar mutumin da ya yi lalata da ’ya’yanta 2 a Kano

Wani likita ya duba wadanda lamarin ya shafa, har ya rika fitar da tsutsotsi da yawa a duburarsu.