Labarai

Labarai

Maganin Gargajiya Ya Kashe Mutum 2, Wani Na Asibiti A Ondo

Wasu matasa biyu da suka je bikin al’ada kauyen Ipe Akoko a Karamar Hukumar Akoko ta Kudu maso Gabas a Jihar Ondo sun sheka barzahu bayan sun sh

Abinci Ya Yi Ajalin Mutum 1 Wasu 75 Na Asibiti A Saudiyya

Wani mutum ya gamu da ajalinsa wasu 75 kuma an kai su asibiti bayan cin wani abinci da ake zargin gurbatacce ne a Riyadh babban birnin kasar Saudiyya.

Dagacin Abuja ya mutu a hannun ’yan bindiga

’Yan bindigar da suka sace dagacin kauyen Kikumi a yankin babban birnin tarayya Abuja, Surajo Ibrahim, sun ce ya mutu bayan wasu ‘yan kwanaki a

Bankuna za su fara cirar 0.5% daga masu tura kudi ta intanet

Bankin CBN ya umarci bankun su fara cirar wannan haraji nan da makonni biyu masu zuwa

’Yan Bindiga Sun Tashi Kauyuka 10 A Kaduna

Mazauna wasu ƙauyuka 10 a Karamar Hukumar Giwa a Jihar Kaduna sun tsere daga gidajensu saboda harin ’yan ta’adda masu satar mutane.  Da dama dag