Labarai

Labarai

Ruwan sama ya lalata fiye da gidaje 40 a Kogi

Rahotanni daga yankin a ranar Alhamis sun nuna cewa ruwan saman da ba a yi  tsammani ba a ranakun Talata da Laraba, ya zo ne da guguwa mai ƙarfi wacce

Sojoji sun kashe Kwamandan ISWAP da mahara a Yobe

Hare-haren, waɗanda suka fara a daren Litinin, 9 ga Maris 2026, kuma suka ci gaba har zuwa safiyar Talata, 10 ga Maris 2026, sun kai hari kan sansanon

Yara miliyan 6.4 na fama da matsanancin rashin abinci a Arewacin Najeriya — ICRC

Ƙungiyar ta nuna damuwa kan yadda matsalar tsaro ke ƙara ɗaiɗaita magidanta a yankunan.

Tambuwal ya koma jam’iyyar ADC

Tsohon gwamnan ya ce rikicin cikin gida da ya addabi PDP ne silar ficewarsa daga jam’iyyar.

Gabas Ta Tsakiya: Najeriya ta fara kwaso ’yan ƙasarta daga Iran ta iyakar Armenia

Jami’an ofishin jakadancin Najeriya sun raka wasu daga cikin ’yan Najeriya zuwa iyakar ƙasar Armenia.