’Yan bindiga sun yi wa dagaci yankan rago a Kaduna
Kansilan Dandamisa, Alhaji Aminu Sani Marke, ya ce an gaza gano gawar dagacin saboda gidan ya ƙone ƙurmus.
Labarai
Kansilan Dandamisa, Alhaji Aminu Sani Marke, ya ce an gaza gano gawar dagacin saboda gidan ya ƙone ƙurmus.
Cutar ƙyanda ta ɓarke a unguwanni 8 a Mubi da kuma unguwanni 7 a Gombi.
An ba mu albashin watanni uku amma na sauran watanni takwas sun maƙale.
An kuma hana NERC da KEDCO daga tsoratarwa ko barazanar katse wa abokan hulɗarsu wutar lantarkin.
Jama’ar kauyen Tudun Biri da jirgin sojojin Najeriya ya yi wa ’yan uwansu luguden wuta a wurin taron Maulidi sun buƙaci a tabbatar da an hukunta