Labarai

Labarai

’Yan Bindiga Sun Sace Dagattai 2 A Kaduna

Rahotanni daga Jihar Kaduna na cewa an sace dagattai biyu da ke kan hanyarsu daga Kakangi zuwa Birnin-Gwari. ’Yan bindiga sun kuma kai hari a Maraban

An kama wanda ya kai harin jirgin kasan Abuja-Kaduna

Mande yana daga cikin jagororin ’yan bindiga da suka addabi babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna

Albashin N615,000 shi ne abin da ya fi dacewa a Najeriya

Shugaban Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC), Joe Ajaero, ya ce biyan Naira 615,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi shi ne iya abin da ya fi dacewa na

Tubabbun ’Yan Boko Haram Sun Kai Hari Ofishin ’Yan Sanda a Borno

Ana zargin tubabbun mayakan na Boko Haram sun tsere da wasu tsararru daga ofishin ’yan sandan

Matsalar Tsaro a Arewa fitina ce —CNG

Nastura Sheriff ya ce akwai bukatar kowane mahaluki a yankin na Arewa ya bayar da gudummuwa wajen magance wannan fitina da ke addabar su.