Labarai

Labarai

Wahalar Fetur: Manyan ’Yan Kasuwa Sun Sayo Lita Miliyan 300

Kungiyar Manyan Dillalan Man Fetur (MEMAN) za ta shigo da manyan jiragen ruwa guda takwas masu dauke da litar man fetur sama da miliyan 300 a cikin kw

Karin albashi da 35% bata lokaci ne —NLC

Ma’aikata sun ce hukumar da ta yi musu karin 35% na albashi ba ta da hukurmin yin hakan

Dan kasuwa ya lalata ’yar shekara 8 a Kaduna

Mahaifiyar yarinyar ce ta kai wa jami’an tsaro korafi cewa wanda ake zargin ya yaudari ’yarta zuwa dakinsa sannan ya yi lalata da ita.

Ma’aikatan Najeriya ba su taɓa shiga mummunan yanayi haka ba —Atiku

Duk da tsawaita alƙawuran da gwamnati ta yi, amma maganar ƙarin albashi ga ma’aikacin Najeriya ta kasance abin takaici.

Gwamnati ta yi wa ma’aikata da ’yan fansho karin albashi

’Yan fansho ma sun samu karin albashi kuma duka karin zai fara aiki ne daga ranar 1 ga watan Janairu. 2024.