Labarai

Labarai

Zulum ya roki sojoji su kafa sansanoni a dazukan Borno

Gwamna Babagana Zulum na Jihar Borno ya roki rundunar sojin Najeriya da ta kafa sansanonin soji na musamman a dajin Sambiza, Tsaunin Mandara, da Gudum

Gwamnati ta ayyana Laraba a matsayin ranar hutu

Aniyar shugaban ƙasa ita ce samar da yanayi mai kyau na aiki, inda kowanne ma’aikaci zai iya bunƙasa kuma ya ba da gudummawa mai ma’ana g

Gwamnatin Kano ta ayyana dokar ta-ɓaci a fannin ilimi

Kwamishinan Ilimi na Kano, ya bayyana rashin isassun malamai da kayan koyarwa a matsayin manyan kalubalen da ilimi ke fuskanta a Kano.

Shari’ar Dakatar da Ganduje: Kotu ta tsayar da ranar 27 ga Mayu

Wadanda suka shigar da karar na neman kotu ta yanke hukuncin dakatar da Ganduje na wucin gadi.

Sanatoci sun yi rikici kan sauyin kujeru a zauren Majalisa

Sanata Sahabi Ya’u ya yi korafin canjin wajen zama wanda ya janyo ce-ce-ku-ce da nuna wa juna yatsa a tsakanin sanatoci