Labarai

Labarai

Masu kwacen waya sun caka wa budurwa wuka a Yobe

Bata-gari da ke kwacen waya sun caka wa wata budurwa wuka a gadon baya a garin Damaturu, fadar Jihar Yobe.

Sojoji sun tarwatsa sansanin ’yan bindiga da kuɓutar da wasu

Sansanin masu garkuwa da mutanen da aka tarwatsa yana unguwar Punkun a Fikyu, Karamar hukumar Ussa ta jihar Taraba.

Tabar Kolarado Ta Kashe Budurwa A Anambara

Wata budurwar ta mutu bayan ta yi wa tabar kolarado shan Allah tsine uwar mai ƙarya. Budurwar, wadda har yanzu ba a bayyana sunanta ba ta mutu bayan s

Ɗalibar Jami’ar Abuja Da Ta Ɓace Ranar Juma’a Ta Rasu

Iyayen wata dalibar aji hudu a Jami’ar Abuja, Murjanatu Zubairu, da ta bace ranar Juma’a, sun ce ta mutu.  Kawun marigayiyar, Alhaji Zubairu Jibrin Ye

Kotu Ta Ɗaure Wanda Ya Cinye Dukiyar Marayu A Maiduguri

Wata Babbar Kotu a Maiduguri a Jihar Borno ƙarƙashin jagorancin mai Shari’a Umaru Fadawu ta ɗaure wani da aka akama da laifin cinye dukiyar wasu