Labarai

Labarai

Mai shago ya sace yarinya ya boye ta a firinji a Kaduna

Dubun wani mai shago da ya sace wata karamar yarinya ya boye ta a cikin firinjin shagonsa ta cikia a yankin Kauru na Jihar Kaduna.

Dole a kara kuɗin lantarki ko a rasa ta baki daya —Minista

Ministan Wutar Lantarki, Adebayo Adelabu, ya ce idan nan da wata uku ba a kara kudin wutar lantarki ba, za a daina samun ta a Najeriya

An Halaka Direba An Sace Mutum 2 A Hanyar Abuja

Wasu ’yan bindiga sun harbe wani direba mai suna Danladi Jobe sun kuma sace kudi Naira miliyan daya sannan suka yi awon gaba da wasu mutane biyu a han

Dan Boko Haram dauke da makamai ya yi ‘saranda’ a Borno

Wani mayakin kungiyar Boko Haram ya mika wuya ga sojojin Najeriya da ke rundunar Operation Hadin Kai da ke Jihar Borno.

Gwajin jini da na HIV kafin aure ya zama dole a Kano

Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amince da dokar tilasta yin gwajin cutar HIV, ciwon hanta da na sikila ga masu shirin yin aure kafin a daura