Labarai

Labarai

Finidi George ya zama Babban Kocin Super Eagles

A watanni biyu da suka gabata George ya jagoranci Super Eagles a sawannin zumunci biyu a kasar Morocco, inda a wasan farko suka lallasa Ghana da ci 2-

JAMB ta rike sakamakon jarabawar dalibai 64,624

JAMB ta saki sakamakon jarabawar 2024 amma ta soke lasisin wata cibiyar jarabawarta a Jihar Kano

’Yan A Daidaita Sahu sun kara kudin fasinja a Kano

Masu bumburuu na sayar da galan din feur a kan N5,000

Zargin Rashawa: Kotu ta dage shari’ar Ganduje

Babbar Kotun Jihar Kano ta dage shari’ar zargin tsohon gwamna, Abdullahi Ganduje da iyalansa da wasu makusantansa da cin rashawa da karkatar da

Kwamitin Binciken Ganduje Kan harkallar kadarorin gwamnati ya fara zama

Kwamitin shari’a da Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jihar Kano ya kafa don binciken gwamnatin tsohon gwamna, Abdullahi Ganduje, ya fara zaman.