Labarai

Labarai

An Kai Wa Masu Zaman Makoki Hari A Inugu

An kai wa wasu masu zaman makoki hari inda aka hallaka da dama daga cikinsu a daren Lahadi, a wani kauye da ke Jihar Inugu da ke Kudancin Najeriya. ’Y

Sai mun nemi izinin ’yan bindiga muke noma —Bafarawa

Bafarawa ya zargi ayyukan ’yan bindiga da haddasa tsadar kayan abinci.

Rashawa: Yau Za A Ci Gaba Da Shari’ar Ganduje

Lauyoyi sun zauna, ana jiran isowar alkali a ci gaban shari’ar zargin Ganduje da cin hanci da almundahana a zamanin mulkinsa a mastayin gwamnan

Ya kashe matarsa kan zargin kwartanci

Ma’auratan sun kulle kansu a cikin gida suna fada dauke da makami kan zargin matar da cin amanar aure.

Yadda Wahalar Man Fetur Ta Yi Tsanani A Najeriya

’Yan bumburutu na sayar da litar man fetur a kan Naira 1,300