Jirgin Air Peace ya yi saukar gaggawa a Legas
Lamarin ya faru ne a ranar Alhamis yayin da jirgin ya taso daga birnin Fatakwal zuwa Legas.
Labarai
Lamarin ya faru ne a ranar Alhamis yayin da jirgin ya taso daga birnin Fatakwal zuwa Legas.
Za a gudanar da cikakken bincike kan ingancin jiragen saman domin kiyaye fasinjoji.
Wani gini ya fado kan ma’aikata suna tsaka da aikin gini a unguwar Kuntau da ke Karamar Hukumar Gwale a Jihar Kano a safiyar Juma’a. Amini
’Yan bindiga sun kashe kwamandan sojoji da ake aikin samar da tsaro a wani harin kwanton bauna a yankin Sabon Garin Dan’Ali da ke Jihar Katsina.
Majalisar Wakilai ta bukaci Hukumar aikin Hajji ta yi bayani game da shirye-shiryenta na gudanar da aikin Hajjin 2024.