Labarai

Labarai

Kwastam ta mika wa DSS nakiyoyi 6,240 da aka kama a Kebbi

Hukumar Kwastam ta Najeriya ta kama haramtattun nakiyoyi 6,240 a hanyar Yauri zuwa Jega da ke Jihar Kebbi.

Ambaliyar Ruwa: Yobe ta buƙaci ɗauki daga Bankin Duniya

Yana da mahimmanci a gina magudanan ruwa da wuri don shawo kan afkuwar ambaliyar ruwa nan gaba.

Kamfanonin sadarwa na neman ƙara kuɗin kira da na data

Kamfanonin sadarwar sun ce su kaɗai ne ba su yi ƙarin farashi ba wanda ke barazana ga ɗorewar kamfanonin.

Mayaƙa 100 sun mutu yayin arangamar ISWAP da Boko Haram

Lamarin na zuwa ne yayin da ISWAP ke shirye-shiryen tunkarar Boko Haram domin a yi ta ta kare.

Ƙarancin Ruwa: An raba wa masu rijiyoyin burtsatse kyautar man dizel a Yobe

Kwanan nan gwamnati ta ƙara samar da man dizel daga lita 40,000 zuwa lita 60,000.