Dan Shekara 60 Ya Mutu A Motar Haya
Dattijon ya mutu sakamakon sarƙewar numfashi bayan motarsu ta lalace a cikin wani daji a Jihar Kwara
Labarai
Dattijon ya mutu sakamakon sarƙewar numfashi bayan motarsu ta lalace a cikin wani daji a Jihar Kwara
Janyewar na zuwa ne a daidai lokacin da shugaban hukumar, ya sha alwashin sauka daga kujerarsa idan har ba a gurfanar da Yahaya Bello ba
Sun ce dole ne mafi karancin albashi ya zama wanda zai iya rike ma’aikaci da masu dogaru da shi, gwargwadon yanayin tsadar rayuwa
Majalisar Dattawa ta goyi bayan aiwatar da dokar sanya shekaru 18 a matsayin mafi karanci ga dalibai masu shiga jami’a
Kula da tubabbun ‘yan Boko Haram wani ƙalubale ne da ke buƙatar goyon bayan masu ruwa da tsaki.