Gwamna Abba ya sauke Shugaban Ma’aikatan Kano
Bilkisu Shehu Maimota, Babbar Sakatariya a Sashen Gudanarwa da Ayyuka na Ofishin Majalisar Zartarwa, ce za ta riƙe muƙamin na riƙon ƙwarya.
Labarai
Bilkisu Shehu Maimota, Babbar Sakatariya a Sashen Gudanarwa da Ayyuka na Ofishin Majalisar Zartarwa, ce za ta riƙe muƙamin na riƙon ƙwarya.
Bayanan sirrin sun nuna cewa sama da ‘yan ta’adda 100 sun taru a cikin dajin domin shirya hare-hare da sace mutane a garuruwan da ke kewaye.
Kotun ta kuma ci tsagin Turaki tarar naira miliyan biyu kan shigar da ƙarar da ta ce ba ta da tushe.
Ya taɓa yin wa’adin mulki biyu a matsayin kansilan da ya wakilci al’ummar Orimedu a Ƙaramar Hukumar Ibeju-Lekki.
Kawo yanzu dai ba a gano musababbin tashin gobarar ba.