Labarai

Labarai

Gwamnan Sakkwato ya tube rawanin hakimai 15

Gwamnatin Sakkwato ta sallami hakimai 15 bisa zargin su da taimakawa rashin tsaro, satar filaye da sauran laifuka. An sallami hakimai 9 daga mukamansu

EFCC ta kama tsohon ministan jiragen sama Hadi Sirika

Ana zargin Hadi Sirika da hannu a badaƙalar kimanin Naira biliyan takwas

Masu magani sun sami wata kasuwar a Kano

Masu harkar sayar da magunguna a Kasuwar Sabon Gari da ke Kano za su koma sabuwar kasuw da suka samar wa kansu

Lead British: An rufe makaranta kan cin zalin daliba a Abuja

An rufe makarantar Lead British International da ke Abuja bayan rikicin cin zalin da wasu daliban makarantar suka yi ga dayarsu.

CBN ya rage farashin Dala ga ’yan canji

CBN ya kara rage farashin da zai ba ’yan canji Dala zuwa N1,021