Labarai

Labarai

Dangote ya kara karya farashin dizel zuwa N940

Karo na uku ke nan da Dangote ke rage farashin man dizel; daga N1,700 zuwa N1,200 zuwa N1,000 sannan zuwa N940

An Fara Horas Da Likitocin Arewa Kan Dashen Ƙoda A Kano

Likitoci daga Arewacin Najeriya shida sun fara karɓar horo na musamman kan aikin dashen koda da yoyon fitsari a Asibitin Koyarwa na Aminu Kano (AKTH)

An kama mai kera makaman ’yan bindiga a Kaduna

An kama shi ne dauke da bindigogi bakwai kirar gida da wasu kayan laifi da ya boye

’Yan bindiga Sun Mika Makamansu A Filato

’Yan bindiga da ke addabar al’umomin karamar hukumar Wase ta Jihar Filato sun sallama bindigoginsu kirar AK47

Yara 5 sun mutu a cikin mota saboda rashin iska a Neja

An tsinci gawar yaran a cikin mota bayan iyayensu da makwabta sun shafe sa’o’i suna neman su